Posts

SIRRIN SAMUN ARZIQI KAMAR YANKAN WUQA KO SAMUN BIYAN WATA BUKATA A WURIN ALLAH IN SHA ALLAHU TA'ALAH...

Image
Assalamu Alaikum masoya Annabi Muhammadu s a w gawani sirri kamar yankan wuqa ya ke in sha Allahu yin yanzu magani yanzu bi'izinillahi dan haka wallahi kada ka bari a baka labari dan wannan sirrin wallahi wani bawan Allah ne ya banishi Kuma wallahi mujarabun ne malam  GA YADDA AKEYINSA  MATATTARAR SIRRUKA DA BADA MAGANI                      Atuntube mu a::              WHATSAPP:08080000054. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 A na fara wuridin da misalin karfe 11:28 na dare za Kai alwallah kai sallar nafila raka'a (2) ka na gamawa sai Kai istigifari (11) SALATI (11) Hailala (11) kana gamawa sai ka fara wannan wuridin kamar haka..... 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 الحمد لله رب العلمين. Harzuwa karshenta Sau (200) kana gamawa sai kai sujjada sai kai wuridin (YA GANIYYU 33 ) kana gamawa sai ka taso daga ruku'un sai ka daga hannunka sama karoki Allah bukatarka to Bi'izinillahi ta'alah wallah...