SIRRIN SAMUN ARZIQI KAMAR YANKAN WUQA KO SAMUN BIYAN WATA BUKATA A WURIN ALLAH IN SHA ALLAHU TA'ALAH...
Assalamu Alaikum masoya Annabi Muhammadu s a w gawani sirri kamar yankan wuqa ya ke in sha Allahu yin yanzu magani yanzu bi'izinillahi dan haka wallahi kada ka bari a baka labari dan wannan sirrin wallahi wani bawan Allah ne ya banishi Kuma wallahi mujarabun ne malam
GA YADDA AKEYINSA
MATATTARAR SIRRUKA DA BADA MAGANI
Atuntube mu a::
WHATSAPP:08080000054.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
A na fara wuridin da misalin karfe 11:28 na dare za Kai alwallah kai sallar nafila raka'a (2) ka na gamawa sai Kai istigifari (11) SALATI (11) Hailala (11) kana gamawa sai ka fara wannan wuridin kamar haka.....
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
الØÙ…د لله رب العلمين. Harzuwa karshenta
Sau (200) kana gamawa sai kai sujjada sai kai wuridin (YA GANIYYU 33 ) kana gamawa sai ka taso daga ruku'un sai ka daga hannunka sama karoki Allah bukatarka to Bi'izinillahi ta'alah wallahi summa tallahi za ka samu biyan bukata da Kuma ARZIQI wannan sirrin mujarabun ne dan haka kada ka bari abaka labari malam
Izinin wannan sirri kayima Annabi Muhammadu SALATI da Kuma SHARE
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
ANNABI NE MAFITA DUNIYA DA LAHIRA
MATATTARAR SIRRUKA DA BADA MAGANI
Atuntube mu a::
WHATSAPP:08080000054.